1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bazoum: Tarukan Lumana ba su cika ka'ida ba

Salissou Boukari MAB
September 27, 2019

Ofishin ministan cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya yi hatsi da sakamakon manyan taruka biyu da Lumana Africa ta gudanar bisa wasu dalillai ciki har da saba wa dokokin jam’iyyar da bangararorin suka yi. 

https://p.dw.com/p/3QMOo