SiyasaBanbanci kan hukuncin kisa iri daban-dabanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu02/28/2018February 28, 2018Shin kun san banbancin da ke akwai tsakanin kisa ta hanyar rataya da harbi da bindiga da kuma daurin rai da rai? Domin samun amsar wannan tambaya, Aliyu Abdullahi Imam ya tuntubi wani lauya a Najeriya wato Mainasara Kogo Ibrahim Faskari.https://p.dw.com/p/2tSc5Talla