Ban Ki-moon shi ne mutum na takwas daga cikin jerin wadanda suka jagoranci Majalisar Dinkin Duniya.
Gabannin zamansa Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon ya kasance ministan harkokin wajen Koriya. Mutumin na da yara uku kuma ya na jin harsuna da dama ciki kuwa har da Jamusanci da Italiyanci.