1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Babbar jam'iyyar adawa ta Jamhuriyar Nijar ta shiga rikici

Boukari (HON)July 26, 2019

A Jamhuriyar Nijar kotu a birnin Yamai ta ba da sakamakon shari’ar da ta hada shugaban riko na Jam’iyyar Lumana Afirka Oumarou Noma, da shugaban jam’iyyar Hama Amadou inda kotu ta bai wa shugaban riko gaskiya.

https://p.dw.com/p/3MmSQ