Azumin ranar Arfat ga musulmi | Amsoshin takardunku | DW | 10.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Azumin ranar Arfat ga musulmi

Malamai na cewar wanda ya yi azumi Arfat Alllah zai karkare masa zunuban wannan shekara da na shekara mai zuwa.

Yin azumi na ranar Arfat na cike da mahimmanci ga musulmi wanda a sanadin azumi zai iya samun gaffara mai yawa.Kuma an so ga wanda ya zai iya, ya yi azumin kwanaki goma tun daga farkon watan Zulhajj har zuwa goma gareshi ranar Arfat. Za a iya jin karin bayani daga kasa.

Sauti da bidiyo akan labarin