1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dalilin yin amfani da kalmar dan sanda

Aliyu Abdullahi Imam AH
September 2, 2019

A cikin shirin Amsoshin Takardunku muna dauke da amsoshin wasu daga cikin jerin tambayoyin da kuka aiko muna ciki har da samun tarihin asalin sunan dan sanda da yadda aka yi har sunan ya fara yaduwa a duniya.

https://p.dw.com/p/3OsRo
Nigeria Proteste in Lagos
Hoto: Reuters/Str

Kalmar dan sanda ta samo asili ne daga yadda 'yan sandar ke rike kulake mafarin ke'nan da Hausa a ke kiran Police da sunan dan sanda. Ana dai kiran sunan na dan sandar fiye da shekaru aru-aru. Jami'in hulda da jama'a na rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa, SP Abdu Jinjiri ya yi mana karin haske a cikin shirin Amsoshin takardunku.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani