1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Kasuwar zuma a Jamhuriyar Nijar

May 23, 2022

Kasuwar Zuma ta gundumar Magaria a Jamhuryar Nijar wadda kuma ke kan iyaka da Tarayyar Najeriya, kasuwa ce da ke hada 'yan kasuwar Zuma da masu kamota na kasa da kasa. Ku kalli faifen bidiyonmu kan kasuwancin zumar.

https://p.dw.com/p/4BhjI