SiyasaAna fuskantar matsalar walwala a intanet a AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba MAB11/05/2019November 5, 2019 A wani rahoto da Kungiya ta Freedom on the Net ta fitar a wannan shekara ta 2019 ta bayyana damuwa a game da yadda 'yancin fadin albarkacin baki ta shafukan sada zumunta ke fuskantar koma-baya a wasu kasashen Afrika.https://p.dw.com/p/3SVQMTalla