1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana ci gaba da adawa da takarar Shugaba Bouteflika

Yaya Azare Mahamud
March 4, 2019

Zanga-zanga na kara kamari kan yunkurin yin tazarce na Shugaba Abdelaziz Bouteflika na kasar Aljeriya da ya gabatar da takardun takararsa ga hukumar zaben kasa.

https://p.dw.com/p/3EPjf