1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mawakin Alhaji Dan Issaka na Damagaram a Jamhuriyar Niger

Suleiman Babayo
January 20, 2020

Tarihin shahararren mawakin nan da ake kira Alhaji Dan Issaka na Damagaram a Jamhuriyar Niger

https://p.dw.com/p/3WUFq

Alhaji Dan Issaka na Damagaram a Jamhuriyar Niger mawaki ne wanda ya shahara a kasar Niger wanda kuma aka ce yayi zama da marigayi Alhaji Maman Shatta doktan waka hare ma kuma shata ya sa shi ya sauya kayan kida daga Ganga zuwa Kalangu ko kuma kotso.