Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin ya kawo muku tarihin garin nan na Nguru da ke jihar Yobe a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya da kuma tarihin fitaccen mawaki Shattima Mansur.
Masanin tattalin arziki ya yi cikakken bayani kan yadda tsarin sauya fasalin kudi ya bambanta a tsakanin kasashe masu tasowa da wadanda suka ci gaba.
Nan gaba a 12:00 UTC: DW News