Amsoshin Takardunku:Halitun da ke cikin samaniya
July 12, 2021
Talla
Rana da wata sun kasance halitu da ke cikin sararin samniya wanda dan Adam ke amfana da su domin wasu harkoki na rayuwar yau da gobe. Misali rana a kan yin amfani da ita domin samar da hasken wutar lantarki da dai wasu abubuwan na rayuwar al'umma a doran duniya. Kadan ke'nan daga cikin tambayoyin da muka samu amsarsu a cikin shirin Amsoshin takardunku. Donmin jin karin bayyani daga kasa ana iya sauraran sauti.