1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Bayani kan cutar "Taune-Taune" da ke kama mata bayan haihuwa

Zainab Mohammed Abubakar MNA
December 14, 2020

A cikin shirin likitocin sun yi bayani kan cutar da ke kama mata bayan haihuwa wato Eclampsia a Turance ko kuma cutar Taune-Taune da Hausa. Sai kuma bayani kan cutar da ke sanya sata wadda ake kira Klaptamenia a Turance.

https://p.dw.com/p/3mhFe