1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin DJ Arafat mawakin zami na Cote d'Ivoire

Ramatu Garba Baba GAT
August 19, 2019

An hafi Ange Didier Houon da aka fi sani da lakabin DJ Arafat shahararren mawakin salon kidan Coupe Decale dan kasar Cote d'Ivoire a ranar 26 ga watan Janerun 1986.

https://p.dw.com/p/3O7fg

A ranar 12 ga wannan wata na Agusta Allah ya yi wa Ange Didier Houon da aka fi sani da lakabin DJ Arafat shahararren mawakin salon kidan Coupe Decale dan kasar Cote d'Ivoire rassuwa a birnin Abidjan a sakamakon wani hadarin kan hanya bayan da ya kai karo da babur dinsa kan wata mota.