Amsoshin Takardunku: 13.07.2019 | Amsoshin takardunku | DW | 15.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshin Takardunku: 13.07.2019

Bayan zaben Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou a matsayin sabon shugaban kungiyar ECOWAS/CEDEAO, mai saurare na son sanin yaya ake zaben shugaban kungiyar.

Saurari sauti 17:02

Bayan zaben Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou a matsayin sabon shugaban kungiyar ECOWAS/CEDEAO, mai saurare na son sanin yaya ake zaben shugaban kungiyar a tsakanin shugabannin kasashen na CEDEAO.

Sannan wadanne kalubalai ne za a iya cewa na a gaban sabon shugaban na ECOWAS da aka zaba, kana wadanne shugabannin suka taba rike wannan mukami a baya.