Amsoshin Takardu: 13.10.2018 | Amsoshin takardunku | DW | 15.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshin Takardu: 13.10.2018

Wadane dalilai ke sa Majalisar Dinkin Duniya take ware ranaku na musamman misali kamar ranar mata ta duniya da ranar 'yan gudun hijira ta duniya da ranar yaki da cutar shan inna (polio) da dai sauransu.

Sheikh Osman Bari tsohon jami'in diflomasiya a kungiyar Tarayyar Afirka ya yi jawabi kan dalilai da ke sanyawa Majalisar Dinkin Duniya da wasu kungiyoyi na kasa da kasa ke ware wasu ranaku su zama na musamman, kamar yadda ake ji daga lokaci zuwa lokaci.

Sauti da bidiyo akan labarin