Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Likitoci da aka gaiyata a shirin na Amsoshin Tarkadu sun yi bayani dalla-dallan kan cututtukan bugun zuciya da basur. Sun kuma ba da shawarwari na matakan riga-kafi da kuma magani.
A shiga cikin ruwan zafi ko tururirin ruwan zafin a samu dan lokaci ana ciki ana jin gumi wannan wani abu ne da ke taimakawa wajen kara inganta lafiyar dan Adam.
Jami'an kiwon lafiya na zargin an cakuda wani sinari mai hatsari ga lafiyar al'umma a hodar iblis da mutane suka shaka, an kuma umarci wadan da suka sayi sinadaran da su yi watsi da shi.
Kwararru da likitocin da ke gudanar da bincike a kan sha'anin kiwon lafiya sun ce ciwon na sankara na kwakwalwa na iya hadddasa kisa cikin lokaci kalilan.