Amsoshi: Bayani kan bayyanar Mahadi da Dujal | Amsoshin takardunku | DW | 13.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshi: Bayani kan bayyanar Mahadi da Dujal

Shirin Amsoshin Takardunku ya ji ta bakin Malaman addinin Islama kan batun bayyanar Mahadin karshen zamani, da dawowar Annabi Isa alaihissalam, da Dujal da kuma Yajuju-Majuju

A cikin shirin na wannan mako za ku ji bayani kan wasu muhimman lamurra da addinin Islama ya ambato za su wakana a karshen duniya, da suka hada da bayyanar Mahadin karshen zamani, da dawowar Annabi Isa Alaihissalam da zuwan Dujal da kuma Yajuju-Majuju. Sai dai kasancewa akwai dan sabani tsakanin kan batun zuwan Mahadin tsakanin mabiya tafarkin Sunna da mabiya tafarkin Shi'a, mun ji daga bakin bangarorin biyu. Sai ku saurarin cikakken shirin domin jin karin bayani.

 

Sauti da bidiyo akan labarin