Amsoshi: Amfanin cin tafarnuwa | Amsoshin takardunku | DW | 09.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshi: Amfanin cin tafarnuwa

Likitoci da masana kiwon sun ce wasu sinadarai da ke cikin tafarnuwa na taimakawa wajen narkar da kitse da ke cikin jini ta yadda kitse ba zai wa dan Adam illa ba. Yana kuma sa jinin ya gudana ko ina da ina a cikin dan Adam mai cin tafarnuwa.

Saurari sauti 05:56