1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amnesty International: Hukuncin kisa ya ragu a duniya

April 10, 2019

A rahotonta na shekara kan hukuncin kisa kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International ta ce an samu raguwar zartar da hukuncin kisa a duniya da kashi 31 cikin 100.

https://p.dw.com/p/3GZOE