SiyasaAmirka na bikin samun 'yancin kai To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/04/2020July 4, 2020Kasar Amirka na bikin samun 'yancin cin gashin kai daga Turawan Ingila, a daidai lokacin da take fuskantar kalubalen annobar coronavirus da yakin zabe mai cike da rudani da kuma zanga-zangar blacklivesmatterhttps://p.dw.com/p/3emuoTalla