1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Muhimmancin Tafarnuwa ga lafiyar jiki

Zulaiha Abubakar ZMA
December 30, 2019

Dr sa'idu Zakari kwararren likita a asibitin jihar Kaduna, ya yi bayani kan irin cututtuka da Tafarnuwa kan iya taimakawa wajen rage kamuwa dasu da ma tsanantarsu a wasu lokuta

https://p.dw.com/p/3VUiK