1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfani da wiwi don samun sa'ida

Isaac Kaledzi Fauziyyah Dauda
February 18, 2020

Tabar wiwi' na cikin kayan maye a sauran kasashen duniya, sai dai a kasar Ghana ganyen wiwi ya kasance wani abu da marasa lafiya ke amfani da shi don samun waraka daga cututtuka da dama.

https://p.dw.com/p/3XxSb