1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfani da hasken rana don samar da wutar lantarki

Suleiman Babayo
March 28, 2018

Wani kamfanin Jamus wanda ke sarrafa kwantenar saka kaya zuwa tashoshin samar da hasken wutar lantarki cikin farashi mai sauki ga kauyuka. Tuni mutane a kasashen Mali da Jamhuriyar Nijar suka fara amfana sannan yankin Somaliland mai kwarya-kwaryar 'yanci zai zama na gaba da zai amfana.

https://p.dw.com/p/2v9Jl