Al′ummar Zimbabuwe na cikin halin tasku | Siyasa | DW | 05.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Al'ummar Zimbabuwe na cikin halin tasku

Shekara guda bayan rantsar da Emmerson Mnangagwa a matsayin sabon shugaban kasar Zimbabuwe, al'ummar kasar sun shaida yadda ake murkushe masu zanga-zanga da ke kokawa kan halin matsin tattalin arziki da take hakkin dan Adam a kasar da karfin tuwo.

A dubi bidiyo 02:37