1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sarkin Lafia ya rasu a Abuja

Zulaiha Abubakar
January 10, 2019

Jama'ar garin Lafia dake jihar Nassarawa na cikin alhini sakamakon rasuwar Sarkin Lafia

https://p.dw.com/p/3BLNS
Nigeria | Alhaji Isa Mustapha Agwai I
Hoto: DW/A. M. Kurgwi

Mun samu labarin rasuwar Alhaji Isa Mustapha Agwai na daya sarkin Lafia a garin Abuja bayan yayi fama da jinya, mai shekaru 84 da haihuwa kafin rasuwar sa ya shafe shekaru 44 kan kujerar mulki.Al'umma daga sassan Najeriya na shiga garin a Lafia don nuna alhini game da rashin .An dai bayyana marigayin a matsayin mutumin kirki mai rikon amanar talakawa