Al'adar Gobirawan Tsibirin Gobir a Nijar | Duka rahotanni | DW | 24.02.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Al'adar Gobirawan Tsibirin Gobir a Nijar

Shagulgulan bikin budin daji, guda daga cikin al'adun gargajiya da masarautar Tsibirin Gobir da ke Jamhuriyar Nijar. Babban abin da yafi daukar hankalin jama'a shi ne arwa ko bugun kasa domin binciko abubuwan da za su faru cikin shekara, misali damuna da zaman lafiya ko rikici da makamantansu.