Aikin jarida na fama da barazana a Afirka | Duka rahotanni | DW | 03.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Aikin jarida na fama da barazana a Afirka

A shekara ta 2019 yawancin kasashen Afirka za su ci gaba da gwagwarmaya a fannin 'yancin 'yan jarida. Wani bincike ya bayyana aikin jarida a kasashe 26 a matsayin "mummuna" saboda ana fama da takunkumi da tsangwama.