Africa Check: Tabbatar da sahihancin labarai kafin a buga su
November 13, 2015
Africa Check wata kungiya ce mai zaman kanta a Afrika ta Kudu wacce ke gudanar da bincike a kan sahihancin labarai gabanin bayyanasu a kan kafofin sadarwa na rediyio da talabijan na kasar.