Afirka ta Kudu: Taimakawa matasa wajen cimma burinsu | Duka rahotanni | DW | 23.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Afirka ta Kudu: Taimakawa matasa wajen cimma burinsu

Bayan samun nasara a sana'arsa ta rawa kasashen ketere Theo Ndindwa ya koma gida Afirka ta Kudu domin tallafawa matasa samun dama ta cika burins na zama kwararrun 'yan rawa.

A dubi bidiyo 01:10