Afirka: Samun tsarin inganta lafiya na fuskantar tarnaki | BATUTUWA | DW | 28.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Afirka: Samun tsarin inganta lafiya na fuskantar tarnaki

Bukatun jama'a na karuwa amma samun tsarin inganta lafiya na fuskantar tarnaki musanman ga masu fama da cututtuka da ke karya garkuwar jiki ya zuwa masu neman sauya hallitarsu.

A dubi bidiyo 02:45