1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Adam Zango ya biya karatun matasa kyauta?

Abdul-raheem Hassan
November 2, 2019

Shirin ya bi diddigin labarin yayata biyan miliyan 46 ga karatun marasa galihu da fitaccen jarumin wasan hausa ya yi ikirari a jihar Kaduna

https://p.dw.com/p/3SMY9