1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu

Zulaiha Abubakar
January 6, 2020

Gogayya a tsakanin mata masu sana'ar dafa abinci da 'yan daudu da ake ganin na kokarin karbe sana'ar daga hannun mata.

https://p.dw.com/p/3VmzH

Yadda ake zargin juna a tsakanin mata masu sana'ar abincin sayarwa watau 'yan tuwo da kuma 'yan daudu wadanda suka kware wajen soye-soyen kayan kwalan da makulashe?