1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Abu Namu: Nazari kan cin mutunci a zamantakewar aure

Lateefa Mustapha Ja'afar MNA
September 21, 2020

Duka da zagi da bakar magana da masifa abu ne da ke faruwa cikin zamantakewar aure. Sau da dama dai mazaje kan fake su shiga cikin rigar addini su rinka cin zarafin matansu da suke aure. Ko hakan ya halatta? Akwai karin bayani a cikin shirin.

https://p.dw.com/p/3imly