Abu Namu: Cin zarafin mata a Ghana | Zamantakewa | DW | 15.11.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Abu Namu: Cin zarafin mata a Ghana

Rayuwar mata a Ghana ta kasance da wahala inda sotari ake samun maza da kan ci zarafin matansu ko 'yan matansu ta hanyar aikata kisan kai.

Kiyasin Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewar akalla mata miliyan 736 ne ke cikin wani hali na cin zarafi inda kaso 30 daga cikin 'yan shekaru 15 ne da 'yan kai wanda kan danganci matsaloli na jima’i, muzgunawa ko kuwa duka. A Kasar Ghana abin ya wuce nan, inda rahotanni ke kara yawaita a kan mazaje wadanda ake zargi da kisan matan su. Hukumar 'yan sanda a Ghana ta dau rahotanni 306 na samari da ya kashe budurwarsa ko miji ya kashe matarsa.Lamarin da gwamnatin ta kara daukar mataki a kan wadanda aka samu da laifin cin zarafin matan.

Daga kasa za a iya sauraron sautin shirin
 

Sauti da bidiyo akan labarin