1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

Lateefa Mustapha Ja'afar
October 19, 2020

A kokarin ganin an kawo karshen mummunar dabi'ar nan ta fyade da ke neman zama ruwan dare gama duniya a Najeriya, wani gangamin yaki da fyaden da ake kira da MARS-V Innitiative na wayar da kan al'umma da mahukunta dangane da illolin fyaden da kuma matakan da ya kamata a dauka domin kawo karshen dabi'ar.

https://p.dw.com/p/3k1gA