A naɗa sabuwar gwamnati a Libiya | Labarai | DW | 01.11.2012
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

A naɗa sabuwar gwamnati a Libiya

Majalisar dokokin ƙasar ta amince da sabuwar gwamnatin da fra minitan Ali Zeidan ya naɗa,da gaggarumar nasara

Sai dai duk da haka, wasu tarin jama'ar sun gudanar da zanga zanga domin yin allah wadai da wasu menbobin gwamnatin da aka naɗa waɗanda suka ce suna da kashi a gidin su .Gidan telbijan na ƙasar ,ya ce yan majalisun 105 ,suka kaɗa ƙuria'a amincewa da sabuwar gwamnatin yayin da guda tara suka ƙin amince wa , kana wasu 18 suka ƙaurace wa ƙuria'r.

Masu aiko da rahotanin sun ce jun kaɗan bayan kaɗa ƙuria,an ji ƙarar tashin bindigogi a kokarin da jami'an taron suka yi na hanna masu zanga zanga kutsa kai cikin ginin majalisar.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Umar Aliyu