| Rediyo | DW | 25.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Rediyo

Masu sauraronmu a Amirka na iya kama shirye-shiryen DW Hausa kai tsaye ta wannan lamba 1-6054754464.

Muna godiya da sauraron Deutsche Welle Hausa a kan AudioNow. Kuna iya sauraron shirye-shiryemmu kai tsaye kamar Labaran Duniya da Harkokin Yau da Labarin Wasanni da kuma Duniya mai Yayi. Saura sun hada da Ra'ayin Malamai da Afirka a Mako da kuma Lafiya Jari sai Ciniki da Masana'antu.