Ɗa marar mahaifi–Matan Afirkan da ba su da Mazaje | Learning by Ear | DW | 03.12.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Ɗa marar mahaifi–Matan Afirkan da ba su da Mazaje

Wannan labari ne mai sosa zuciya wanda ke mayar da hankali kan fannoni da dama na ilimin ƙananan yara da Matan da suka haihu da wuri, ba tare da aure ba.

Labarin na nuna ƙalubalen da sukan fuskanta na rashin kuɗi da rashin goyon bayan ‘yan uwa da abokan arziƙi. Haka nan kuma yana nuna yadda yara za su iya yin rauni sakamakon tasowarsu da suka yi, ba tare da sun yi wata cuɗanya ta ƙwarai da Iyayensu Maza ba.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa