Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ga arha, ga riɓanya amfanin gona - Ta haka ne kaɗai manoman Afirka za su iya daƙile matsalar yunwa a Nahiyar a kuma dama da su a kasuwanin kayayyakin abinci, shi ya sa Uganda ta mayar da hankali kan noman gargajiyar.
© 2023 Deutsche Welle | Kare bayanai | Bayanan shiga | Ka'idojin shari'a | Tuntuba | Mai amfani da tsarin mobile