Kamun ludayin shugaban Amirka Donald Trump | Zamantakewa | DW | 26.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kamun ludayin shugaban Amirka Donald Trump

A ranar farko ta kama aiki shugaban Amirka Donald Trump ya soke yarjejeniyar cinikayya tsakanin Amirka da nahiyar Asia, yarjejeniyar da ake yiwa lakabi da TTP.

Soke yarjejeniyar cinikayyar ta TTP da Donald Trump ya yi ba ta zo da mamaki ba, domin dama ta na daga cikin alkawuran da ya yi a lokacin yakin neman zabe.

Ita dai yarjejeniyar ta TTP wadda kasashe 12 suka sanya hannu ta na harkokin cinikayya da suka tasamma kashi 40 cikin dari na tattalin arzikin duniya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin