Alamun haske a arzikin Najeriya | Zamantakewa | DW | 16.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Alamun haske a arzikin Najeriya

A Najeriya bayan lokaci al'umma na ji a jika ta fuskartar tattalin aziki, wannan lokaci mahukunta a kasar na cewa tattalin arzikin kasar na farfadowa yayin da wasu talakawa ke cewa su gani a kasa.

  

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin