Rarrabuwar kai dangane da yajin aikin gama gari a Najeriya | Siyasa | DW | 19.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rarrabuwar kai dangane da yajin aikin gama gari a Najeriya

Yajin aikin gama gari da kungiyoyin kwadago a Najeriya suka kira don adawa da karin kudin man fetir da gwamnati ta yi bai samu karbuwa sosai ba.

Tun farko dai an samu rarrabuwar kai tsakanin manyan kungiyoyin kwadago a kasar ta Najeriya dangane da shiga yajin aikin da nufin tilasta wa gwamnati ta rage karin farashin man fetir da ta yi daga Naira 145 zuwa farashinsa na da wato Naira 86.50 kan kowace lita. Rahotanni sun ce a wasu wuraren da aka yi yajin aikin ma dai abin bai yi armashi ba.

DW.COM