Nijar: Halin da ake ciki bayan zabeZainab Mohammed Abubakar02/25/2016February 25, 2016An cimma gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali a Janhuriyar Nijar. Sai dai ana ci gaba da mahawara da tsokaci kan dalilan da suka jagoranci jinkirta sakamako.https://p.dw.com/p/1I1d7Hoto: DW/A. AmadouTalla