Kokarin dakile ayyukan cin hanci da karbar rashawa
Umaru AliyuAugust 13, 2015
Gwamnatocin Najeriya da Nijar na daukar matakan yaki da masu yin sama da fadi da kudaden al'umma
https://p.dw.com/p/1GF2M
Talla
Shugaban Tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya russa hukumar gudanarwar kamfanin samar da man fetur na kasar NNPC a daya da ga cikin matakan da yake ci gaba da dauka domin kakkabe ayyukan cin hanci da karbar rashawa.