Ghana: Zabe ya gudana lafiya | Siyasa | DW | 01.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Ghana: Zabe ya gudana lafiya

Al'ummar kasar Ghana sun kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa lami lafiya ba tare da fuskantar wani tashin hankali ba.

Ghana Wahlen Abstimmung Auszaehlung Warten (AP)

Shirin kada kuri'a a zaben shugaban kasa a Ghana

Al'ummar kasar Ghana sun gudanar da zaben shugaban kasa ranar bakwai ga watan Disambar nan na shekarar 2016 ba tare da fuskantar wani kalubale babba ba. Takara dai ta fi zafi ne tsakanin shugaban kasar mai ci yanzu John Dramani Mahama da kuma Nana Akufo-Addo sai kuma wasu 'yan takara abiyar da suka hadar da dan takarar Independa. 

DW.COM