1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiAfirka

Zullumi kan canjin takardun kudi

February 1, 2023

Sabon tsarin babban bankin Najeriya na sauya takardun kudi ya jefa jama'a da dama cikin zullumi duk da karin wa'adin da bankin na CBN ya yi.

https://p.dw.com/p/4MzLn