1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyarar Jonathan a Kano na cike da cece-kuce

Nasir Salisu Zango daga KanoApril 15, 2014

Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya gudanar da gangamin karbar tsohon gwamnan kano Ibrahim Shekarau a Jam'iyyar PDP mai mulki. Sai dai masu fashin baki suka ce ya saba wa dokokin zaben kasar.

https://p.dw.com/p/1BjDN