1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zargin gwamnatin Najeriya da biyan kudin fansa

Uwais Abubakar Idris SB
August 17, 2018

A Najeriya ana maida martani a kan rahoton Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ya nuna cewa gwamnatin kasar ta biya makuddan kudade ga kungiyar Boko Haram a lokacin da ta sako 'yan matan Daptchi a watan Maris.

https://p.dw.com/p/33JrB