Zargin Chaina da kirkirar coronavirus | Zamantakewa | DW | 14.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Zargin Chaina da kirkirar coronavirus

Daga ina coronavirus ta samo asali? Shin mahukunta sun boye bayanai game da illar wannan cuta? Akwai wani yunkuri kila da za a ce da an yi da ya taimaka wajen rage yaduwar cutar? Kasashen duniya na ci gaba da yin matsin lamba kan Chaina game da halin da ake ciki kan wannan annoba.

A dubi bidiyo 02:10